ABNA24 : A makon da ya shude ne dai aka yi ganawa karo ta goma na sha takwas a tsakanin kwamitin da bangarorin biyu su ka kafa da zummar warware sabanin da suke da shi akan iyakar mai tsawon kilo mita dubu hudu.
Watanni biyar kenan da sojojin kasashen biyu suke cikin shirin ko-ta-kwana akan iyaka.
342/